iqna

IQNA

cutar korona
Tehran (IQNA) A yau ne wasu alhazan kasar Indonesiya suka isa kasar Saudiyya ta filin jirgin saman Madina. Wannan dai shi ne ayari na farko da mahajjata ‘yan kasashen ketare suka fara shigowa kasar bayan shafe shekaru biyu suna hutu sakamakon bullar cutar korona .
Lambar Labari: 3487380    Ranar Watsawa : 2022/06/04

Tehran (IQNA) ana saka tutoci da furanni a kan ginin hubbaren Imam Ali (AS) a daidai lokacin da ake shirin gudanar da tarukan tunawa da zagayowar lokacin haihuwarsa.
Lambar Labari: 3485685    Ranar Watsawa : 2021/02/24

Tehran (IQNA) A irin wannan ranar ce manzon Allah (saw) ya yi wafati, kamar yadda kuma a irin wannan ranar ce Imam Hassan Almujtaba (AS) ya yi shahada.
Lambar Labari: 3485279    Ranar Watsawa : 2020/10/16